Hausa Scheme of Work NAPPS Lagos (JSS1- JSS3)
HAUSA LANGUAGE SCHEME NAPPS LAGOS
HAUSA LANGUAGE(AJALI DAYA/1ST TERM)
FIRST TERM JSS1 HAUSA LANGUAGE NAPPS SCHEME
| MAKO/ WEEK | AJI DAYA |
| 1 | Gabatarwar da koyar Harshen Hausawa |
| 2 | LabarinKasashenHausawa (LabarinBayajida) |
| 3 | DalilinKoyarwaHausawa (Harshenabiyu) |
4 | HarrufanHausawakamar A, B, ʳB, C, D, ʳD. |
| 5 | HarrufanHausawaII (Baka kedaWasuki) B, – ʳB, B, C, D,—- W- A, E, I, O, U. |
| 6. | Harrufamasukugiya. |
| 7 | Gaisuwarna ‘Kullum-Kullum – Na safe – Na Rana – Yamma – Na dare. |
| 8 | SashenKalmakamar – Ba, Be, Bo, – dss |
| 9 | Wakaiilmi, misali – Aboki mu tafimakaranta. – Karatu da zaki |
| 10 | SunayenAbubuwa (AbubuwanMakaranta) |
| 11 | Bita a kandarasunasashen |
| 12 | Jarrabawa |
FIRST TERM JSS2 HAUSA LANGUAGE NAPPS SCHEME
| MAKO/ WEEK | AJI BIU |
| 1 | Bitakanaikokinajidaya |
| 2 | Mufuradi da jami |
| 3 | “Suna” |
4 | “Suna” II |
| 5 | Kirga. ‘Dubudayaz’uwadubugoma. (1000 – 10,000) |
| 6. | Wakilinsuna |
| 7 | Gina jimlolin da Wakilinsuna |
| 8 | Wasan Yara |
| 9 | SunanyenAbubuwa. (Dabbobin) ii. Gina jimlolin da dabbobin |
| 10 | Kalmomi da kishiyoyin (AbubuwanMakaranta) |
| 11 | Bita |
| 12 | Jarrabawa |
FIRST TERM JSS3 HAUSA LANGUAGE NAPPS SCHEME
| MAKO/ WEEK | AJI UKU |
| 1 | Bita a kanaikokinajibiyu |
| 2 | Gabatarwa da rubutunwasikarmisalai – Adireshinmarabuci – Gaisuwa. – JikinWasikar – ka idoji n rubutu. – karewa |
| 3 | Rubutunwasika. Misali-zuwauba – zuwagamallami – zuwagaaboki Da sauran |
4 | Hira/Tadi i) A aji (TSakaninmalami da dalibai) ii) A kasuwa iii) A Makaranta. |
| 5 | Wakar Yara. i) A bobo a bobo -a ban suwe ii) Carimandudu, carimagade |
| 6. | Wasanyara. i) kamar – Na gajeni ii) Gidangwaro – Me ake da jinni |
| 7 | Labarum dagalittatafain Hausa misali i) Gizo da maciji ii) Biri da Gizo da sauransu |
| 8 | Aunafahimta a) Aunafahimta b) Ma’anarfahimta c) Ire-irenfahimta d) Game da HIV e) Game da shanmiyagun |
| 9 | Aunafahimta II – Na fashada da kukire-kirkire – Fasahar – Kwomfuta da sadarwa. |
| 10 | Karantadagalittatafaina Hausa |
| 11 | Bita a kandarasunasashen |
| 12 | Jarrabawa |



